1
Ish 14:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya Sarkin Babila, kai da kake tauraron asubahi mai haske, ka fāɗo daga sama. A dā ka ci al'ummai da yaƙi amma yanzu an fyaɗa ka ƙasa.
Compare
Explore Ish 14:12
2
Ish 14:13
Ka yi niyyar hawan sama, ka sa gadon sarautarka a kan taurari mafi nisa. Ka zaci za ka zauna kamar sarki a kan dutsen nan na arewa, inda alloli suke tattare.
Explore Ish 14:13
3
Ish 14:14
Kai ka ce za ka hau can bisa kan taurari, ka zama kamar Mai Iko Dukka.
Explore Ish 14:14
4
Ish 14:15
Amma a maimakon haka an saukar da kai a sashe mafi zurfi a lahira.
Explore Ish 14:15
Home
Bible
Plans
Videos