1
Ibr 3:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai dai kowace rana ku ƙarfafa wa juna zuciya muddin akwai “Yau”, don kada kowannenku ya taurare, ta yaudarar zunubi.
Compare
Explore Ibr 3:13
2
Ibr 3:12
Ku kula fa, 'yan'uwa, kada wata muguwar zuciyar marar gaskatawa ta wakana ga waninku, wadda za ta bauɗar da ku daga wurin Allah Rayayye.
Explore Ibr 3:12
3
Ibr 3:14
Don kuwa mun zama masu tarayya da Almasihu, muddin muna tsaye da ƙarfi a kan amincewar nan tamu ta fari, har zuwa ƙarshe.
Explore Ibr 3:14
4
Ibr 3:8
Kada ku taurare zukatanku kamar a lokacin tawayen nan, Wato, ranar gwaji a jeji
Explore Ibr 3:8
5
Ibr 3:1
Saboda haka, ya ku 'yan'uwa tsarkaka, ku da kuke da rabo a kiran nan basamaniya, sai ku tsai da zuciya ga Yesu, Manzo, da kuma Babban Firist na bangaskiyar da muke shaidawa
Explore Ibr 3:1
Home
Bible
Plans
Videos