1
Eze 2:2-3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da ya yi magana da ni, sai Ruhu ya sauko a kaina, ya ta da ni tsaye, sa'an nan na ji yana magana da ni. Ya ce mini, “Ɗan mutum na aike ka zuwa wurin jama'ar Isra'ila, al'umma mai tayarwa, waɗanda suka tayar mini. Su da ubanninsu suna yi ta yi mini laifi har yau.
Compare
Explore Eze 2:2-3
2
Eze 2:7-8
Za ka faɗa musu maganata, ko su ji, ko kada su ji, gama su 'yan tawaye ne. “Amma kai, ya ɗan mutum, ka ji abin da zan faɗa maka, kada ka zama mai tayarwa kamar 'yan tawayen nan. Sai ka buɗe bakinka, ka ci abin da zan ba ka.”
Explore Eze 2:7-8
3
Eze 2:5
Ko su ji, ko kada su ji, gama su masu tayarwa ne, amma za su sani akwai annabi a cikinsu.
Explore Eze 2:5
Home
Bible
Plans
Videos