1
Fit 39:43
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da Musa ya duba dukan aikin, ga shi kuwa, sun yi shi daidai, kamar yadda Ubangiji ya umarta, sai Musa ya sa musu albarka.
Compare
Explore Fit 39:43
2
Fit 39:42
Isra'ilawa sun yi dukan aiki kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Explore Fit 39:42
3
Fit 39:32
Haka kuwa aka gama dukan aiki na alfarwa ta sujada. Isra'ilawa suka yi shi kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Explore Fit 39:32