1
Fit 30:15
Littafi Mai Tsarki
HAU
Lokacin da kuke ba da wannan sadaka ga Ubangiji saboda kafarar rayukanku, mai samu ba zai zarce ba, matalauci kuma ba zai ba da abin da ya gaza abin da aka ƙayyade ba.
Compare
Explore Fit 30:15