1
Fit 29:45-46
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan zauna tare da Isra'ilawa, in zama Allahnsu. Za su sani ni ne Ubangiji Allahnsu wanda ya fisshe su daga Masar don in zauna tare da su. Ni ne Ubangiji Allahnsu.”
Compare
Explore Fit 29:45-46