1
M.Had 12:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Bayan wannan duka, makasudin maganar shi ne, ka yi tsoron Allah, ka kiyaye dokokinsa, gama wannan shi ne wajibi ga mutum.
Compare
Explore M.Had 12:13
2
M.Had 12:14
Allah zai shara'anta kowane irin aiki, ko a ɓoye aka yi shi, ko nagari ne, ko mugu.
Explore M.Had 12:14
3
M.Had 12:1-2
Ka tuna da Mahaliccinka a kwanakin samartakarka kafin mugayen kwanaki da shekaru su zo, da za ka ce, “Ba na jin daɗinsu.” Wato lokacin da rana, da haske, da wata, da taurari za su duhunta, gizagizai kuma su tattaru bayan da suka sheƙar da ruwa.
Explore M.Had 12:1-2
4
M.Had 12:6-7
Hakika, ka tuna da Mahaliccinka kafin igiyar azurfa ta katse, ko tasar zinariya ta fashe, ko tulu ya fashe a bakin rijiya, ko igiya ta tsinke a bakin tafki, sa'an nan turɓaya ta koma ƙasa kamar a dā, ruhu kuma ya koma wurin Allah wanda ya ba da shi.
Explore M.Had 12:6-7
5
M.Had 12:8
Banza a banza, duk banza ne, in ji Mai Hadishi. Duk a banza ne.
Explore M.Had 12:8
Home
Bible
Plans
Videos