1
M.Sh 32:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Shi Dutse ne, aikinsa kuma cikakke ne, Gama dukan hanyoyinsa masu adalci ne. Allah mai aminci ne, babu rashin gaskiya a gare shi, Shi mai adalci ne, nagari ne kuma.
Compare
Explore M.Sh 32:4
2
M.Sh 32:39
“ ‘Ku duba fa, ni ne shi, Ba wani Allah, banda ni, Nakan kashe, in rayar, Nakan sa rauni, nakan kuma warkar, Ba wanda zai cece su daga hannuna.
Explore M.Sh 32:39
3
M.Sh 32:3
Gama zan yi shelar sunan Ubangiji, In yabi girman Allahnmu!
Explore M.Sh 32:3