1
2Sam 11:2-3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Wata rana da yamma Dawuda ya tashi daga shaƙatawa, yana yawo a kan rufin soron fādarsa, can ya hangi wata kyakkyawar mata tana wanka. Sai ya aika a bincika ko wace ce wannan mata, ashe, 'yar Ammiyel ce, matar Uriya Bahitte.
Compare
Explore 2Sam 11:2-3
2
2Sam 11:4
Dawuda kuwa ya aiki waɗansu manzanni suka kawo masa ita, ya kwana da ita. (A lokacin kuwa ta gama wankan haila ke nan.) Sa'an nan ta koma gidanta.
Explore 2Sam 11:4
Home
Bible
Plans
Videos