1
1Tas 4:17
Littafi Mai Tsarki
HAU
sa'an nan sai mu da muka wanzu, muke a raye, za a ɗauke mu tare da su ta cikin gajimare, mu sadu da Ubangiji a sararin sama, sai kuma kullum mu kasance tare da Ubangiji.
Compare
Explore 1Tas 4:17
2
1Tas 4:16
domin Ubangiji kansa ma zai sauko daga Sama, da kira mai ƙarfi, da muryar babban mala'ika, da kuma busar ƙahon Allah. Waɗanda suka mutu suna na Almasihu, su ne za fara tashi
Explore 1Tas 4:16
3
1Tas 4:3-4
Gama wannan shi ne nufin Allah, wato ku yi zaman tsarki, ku guje wa fasikanci, kowannenku kuma ya san yadda zai auro matarsa da tsarki da mutunci
Explore 1Tas 4:3-4
4
1Tas 4:14
Tun da muka gaskata Yesu ya mutu, ya kuwa tashi, haka kuma albarkacin Yesu, Allah zai kawo waɗanda suka yi barci su zo tare da shi.
Explore 1Tas 4:14
5
1Tas 4:11
kuna himmantuwa ga zaman lafiya, kuna kula da sha'anin gabanku kawai, kuna kuma aiki da hannunku, kamar yadda muka umarce ku
Explore 1Tas 4:11
6
1Tas 4:7
Ai, ba a zaman ƙazanta ne Allah ya kira mu ba, amma ga zaman tsarki ne.
Explore 1Tas 4:7
Home
Bible
Plans
Videos