1
1Sam 10:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sa'an nan Ruhun Ubangiji zai sauko maka, za ka kuwa yi rawa da sowa tare da su, za ka zama wani mutum dabam.
Compare
Explore 1Sam 10:6
2
1Sam 10:9
Da Saul ya juya zai tashi daga wurin Sama'ila, sai Ubangiji ya ba shi sabuwar zuciya. Alamun nan kuma suka cika a ranar.
Explore 1Sam 10:9
Home
Bible
Plans
Videos