1
1Kor 7:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kada ɗayanku yă ƙaurace wa ɗaya, sai ko da yardar juna zuwa wani ɗan lokaci kaza, don ku himmantu ga addu'a, sa'an nan ku sāke haɗuwa, kada Shaiɗan yă zuga ku ta wajen rashin kamewa.
Compare
Explore 1Kor 7:5
2
1Kor 7:3-4
Miji yă ba matarsa hakkinta na aure, haka kuma matar ga mijinta. Matar kuwa ba ta da iko da jikinta, sai dai mijin, haka kuma mijin ba shi da iko da jikinsa, sai dai matar.
Explore 1Kor 7:3-4
3
1Kor 7:23
Da tamani aka saye ku. Kada fa ku zama bayin mutane.
Explore 1Kor 7:23