1
1Kor 10:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ba wani gwajin da ya taɓa samunku, wanda ba a saba yi wa ɗan adam ba. Allah mai alkawari ne, ba zai kuwa yarda a gwada ku fin ƙarfinku ba, amma a game da gwajin sai ya ba da mafita, yadda za ku iya jure shi.
Compare
Explore 1Kor 10:13
2
1Kor 10:31
To, duk abin da kuke yi, ko ci, ko sha, ku yi kome saboda ɗaukakar Allah.
Explore 1Kor 10:31
3
1Kor 10:12
Don haka duk wanda yake tsammani ya kahu, ya mai da hankali kada ya fāɗi.
Explore 1Kor 10:12
4
1Kor 10:23
“Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne suke ingantawa ba.
Explore 1Kor 10:23
5
1Kor 10:24
Kada kowa ya nemi ya kyautata wa kansa, sai dai ya kyautata wa ɗan'uwansa.
Explore 1Kor 10:24