1
Filibbiyawa 1:6
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
da tabbacin cewa wanda ya fara kyakkyawan aikin nan a cikinku, zai kai shi ga kammalawa har yă zuwa ranar Kiristi Yesu.
Compare
Explore Filibbiyawa 1:6
2
Filibbiyawa 1:9-10
Addu’ata ita ce ƙaunarku tă yi ta cin gaba da ƙaruwa cikin sani da kuma zurfin ganewa, don ku iya rarrabe abin da yake mafi kyau, ku kuma zama da tsarki, marasa aibi har yă zuwa ranar Kiristi
Explore Filibbiyawa 1:9-10
3
Filibbiyawa 1:21
Gama a gare ni, rai Kiristi ne, mutuwa kuma riba ce.
Explore Filibbiyawa 1:21
4
Filibbiyawa 1:3
Ina gode wa Allahna a kowane lokacin da na tuna da ku.
Explore Filibbiyawa 1:3
5
Filibbiyawa 1:27
Kome ya faru, ku yi zaman da ya cancanci bisharar Kiristi. Ta haka, ko na zo na gan ku, ko ban zo ba, in ji labari cewa kun tsaya da ƙarfi a cikin ruhu ɗaya, kuna fama kamar mutum ɗaya saboda bangaskiyar bishara
Explore Filibbiyawa 1:27
6
Filibbiyawa 1:20
Ina saurara da marmari da kuma bege cewa ba zan taɓa shan kunya ba, sai dai zan sami issashen ƙarfin hali yanzu kamar kullum, za a ɗaukaka Kiristi a jikina, ko ta wurin rayuwa ko kuma ta wurin mutuwa.
Explore Filibbiyawa 1:20
7
Filibbiyawa 1:29
Gama an ba ku zarafi a madadin Kiristi cewa ba gaskatawa da shi kaɗai ba kuka yi ba, har ma ku sha wahala dominsa
Explore Filibbiyawa 1:29
Home
Bible
Plans
Videos