Filibbiyawa 1:6
Filibbiyawa 1:6 SRK
da tabbacin cewa wanda ya fara kyakkyawan aikin nan a cikinku, zai kai shi ga kammalawa har yă zuwa ranar Kiristi Yesu.