1
Mattiyu 14:30-31
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Amma da ya ga haukar iskar, sai ya ji tsoro, ya kuma fara nutsewa, sai ya yi ihu ya ce, “Ubangiji, ka cece ni!” Nan da nan Yesu ya miƙa hannu ya kamo shi ya ce, “Kai mai ƙarancin bangaskiya, don me ka yi shakka?”
Compare
Explore Mattiyu 14:30-31
2
Mattiyu 14:30
Amma da ya ga haukar iskar, sai ya ji tsoro, ya kuma fara nutsewa, sai ya yi ihu ya ce, “Ubangiji, ka cece ni!”
Explore Mattiyu 14:30
3
Mattiyu 14:27
Amma nan da nan Yesu ya ce musu, “Ku yi ƙarfin hali! Ni ne. Kada ku ji tsoro.”
Explore Mattiyu 14:27
4
Mattiyu 14:28-29
Sai Bitrus ya amsa ya ce, “Ubangiji in kai ne ka ce mini in zo wurinka a kan ruwan.” Ya ce, “Zo.” Sai Bitrus ya fita daga jirgin ruwan, ya taka a kan ruwan ya nufe wajen Yesu.
Explore Mattiyu 14:28-29
5
Mattiyu 14:33
Waɗanda suke cikin jirgin ruwan kuwa suka yi masa sujada, suna cewa, “Gaskiya kai Ɗan Allah ne.”
Explore Mattiyu 14:33
6
Mattiyu 14:16-17
Yesu ya amsa, “Ba su bukata su tafi. Ku ku ba su wani abu su ci.” Suka ce, “Burodi biyar da kifi biyu ne kawai muke da su a nan.”
Explore Mattiyu 14:16-17
7
Mattiyu 14:18-19
Ya ce, “Ku kawo mini su a nan.” Sai ya umarci mutanen su zazzauna a kan ciyawa. Da ya ɗauki burodi biyar da kifin biyun nan ya dubi sama, ya yi godiya ya kuma kakkarya burodin. Sa’an nan ya ba wa almajiransa, almajiran kuwa suka ba wa mutane.
Explore Mattiyu 14:18-19
8
Mattiyu 14:20
Duk suka ci suka ƙoshi, almajiran kuwa suka kwashe ragowar gutsattsarin cike da kwanduna goma sha biyu.
Explore Mattiyu 14:20
Home
Bible
Plans
Videos