1
Malaki 4:5-6
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
“Ga shi, zan aika muku da annabi Iliya kafin babbar ranan nan mai banrazana ta UBANGIJI tă zo. Zai juye zukatan iyaye ga ’ya’yansu, zukatan ’ya’ya kuma ga iyayensu; in ba haka ba zan bugi ƙasar da hallaka gaba ɗaya.”
Compare
Explore Malaki 4:5-6
2
Malaki 4:1
“Tabbatacce rana tana zuwa; za tă yi ƙuna kamar wutar maƙera. Dukan masu girman kai da kowane mai aikata mugunta zai zama ciyawa, wannan rana mai zuwa za tă ƙone su. Babu saiwa ko reshen da za a bar musu,” in ji UBANGIJI Maɗaukaki.
Explore Malaki 4:1
Home
Bible
Plans
Videos