1
Ayyukan Manzanni 15:11
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
A’a! Mun gaskata cewa ta wurin alherin Ubangiji Yesu ne muka sami ceto, kamar yadda su ma suka samu.”
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 15:11
2
Ayyukan Manzanni 15:8-9
Allah, wanda ya san zuciya, ya nuna cewa ya karɓe su ta wurin ba su Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda ya ba mu. Bai nuna bambanci tsakaninmu da su ba, gama ya tsarkake zukatansu ta wurin bangaskiya.
Explore Ayyukan Manzanni 15:8-9