Ayyukan Manzanni 15:11
Ayyukan Manzanni 15:11 SRK
A’a! Mun gaskata cewa ta wurin alherin Ubangiji Yesu ne muka sami ceto, kamar yadda su ma suka samu.”