1
Ayyukan Manzanni 13:2-3
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Yayinda suna cikin sujada da azumi ga Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki ya ce, “Ku keɓe mini Barnabas da Shawulu domin aikin da na kira su.” Saboda haka bayan suka yi azumi da addu’a, sai suka ɗibiya musu hannuwansu a kansu suka sallame su.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 13:2-3
2
Ayyukan Manzanni 13:39
Ta wurinsa kowa da ya gaskata an kuɓutar da shi daga dukan abin da Dokar Musa ba tă iya kuɓutar ba.
Explore Ayyukan Manzanni 13:39
3
Ayyukan Manzanni 13:47
Gama abin da Allah ya umarce mu ke nan cewa, “ ‘Na sa ka zama haske ga Al’ummai, don ka kawo cetona zuwa iyakokin duniya.’”
Explore Ayyukan Manzanni 13:47
Home
Bible
Plans
Videos