1
Ayyukan Manzanni 12:5
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Saboda haka aka tsare Bitrus a kurkuku, amma ikkilisiya ta nace da addu’a ga Allah dominsa.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 12:5
2
Ayyukan Manzanni 12:7
Ba zato ba tsammani sai mala’ikan Ubangiji ya bayyana haske kuma ya haskaka a ɗakin. Ya bugi Bitrus a gefe ya kuma tashe shi ya ce, “Maza, ka tashi!” Sarƙoƙin kuwa suka zube daga hannuwansa.
Explore Ayyukan Manzanni 12:7
Home
Bible
Plans
Videos