YouVersion Logo
Search Icon

Tit 3:1-2

Tit 3:1-2 HAU

Ka riƙa tuna musu su yi wa mahukunta da shugabanni ladabi, suna yi musu biyayya, suna kuma zaune da shirinsu na yin kowane irin kyakkyawan aiki. Kada su ci naman kowa, kada su yi husuma, sai dai su zama salihai, suna yi wa dukan mutane matuƙar tawali'u.

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Tit 3:1-2