YouVersion Logo
Search Icon

Tit 2:13-14

Tit 2:13-14 HAU

muna sauraron cikar begen nan mai albarka, wato bayyanar ɗaukakar Allahnmu Mai Girma, Mai Cetonmu Yesu Almasihu, wanda ya ba da kansa dominmu, domin ya fanso mu daga dukan mugun aiki, ya kuma tsarkake jama'a su zama abin mulkinsa, masu himmar yin kyakkyawan aiki.

Free Reading Plans and Devotionals related to Tit 2:13-14