Tit 2:11-12
Tit 2:11-12 HAU
Alherin Allah ya bayyana saboda ceton dukkan mutane, yana koya mana mu ƙi rashin bin Allah da mugayen sha'awace-sha'awacen duniya, mu kuma yi zamanmu a duniyar nan da natsuwa, da adalci, da kuma bin Allah