Rom 4:7-8
Rom 4:7-8 HAU
da ya ce, “Albarka tā tabbata ga waɗanda aka yafe wa laifofinsu, Waɗanda kuma aka shafe zunubansu, Albarka tā tabbata ga wanda faufau Ubangiji ba zai lasafta zunubansa ba.”