Rom 4:20-21
Rom 4:20-21 HAU
Ba kuwa wata rashin bangaskiyar da ta sa shi shakkar cikar alkawarin Allah, sai ma ƙara ƙarfafa ga bangaskiyarsa ya yi, yana ɗaukaka Allah, yana haƙƙaƙewa, cewa Allah na da ikon yin abin da ya yi alkawari.