Rom 10:11-13
Rom 10:11-13 HAU
Gama Nassi ya ce, “Duk mai gaskatawa da shi ba zai kunyata ba.” Ai, ba wani bambanci a tsakanin Bayahude da Ba'al'umme. Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa, mayalwacin baiwa ne kuma ga dukkan masu addu'a a gare shi. “Duk wanda kuwa ya yi addu'a da sunan Ubangiji zai sami ceto.”





