Rom 1:22-23
Rom 1:22-23 HAU
Suna da'awa cewa, su masu hikima ne, sai suka zama wawaye. Sun sauya ɗaukakar Allah marar mutuwa da misalin siffar mutum mai mutuwa, da ta tsuntsaye, da ta dabbobi, da kuma ta masu jan ciki.