YouVersion Logo
Search Icon

W.Yah 9:3-4

W.Yah 9:3-4 HAU

Fāri suka fito zuwa cikin duniya daga cikin hayaƙin nan, aka ba su ikon harbi, irin na kunamin duniya. Aka kuwa hana su cutar ciyayin duniya, ko tsiro, ko kowane itace, sai dai mutanen da ba su da hatimin Allah a goshinsu.

Free Reading Plans and Devotionals related to W.Yah 9:3-4