Bible App logo
Search Icon

Zab 81:13-14

Zab 81:13-14 HAU

Ina kuwa so jama'ata su kasa kunne gare ni, Su kuwa yi mini biyayya! Da sai in kori abokan gābansu nan da nan, In yi nasara da dukan maƙiyansu.

Video for Zab 81:13-14

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 81:13-14