Zab 26:2-3
Zab 26:2-3 HAU
Ka jarraba ni ka auna ni, ya Ubangiji, Ka gwada muradina da tunanina. Madawwamiyar ƙaunarka tana bi da ni, Amincinka yake yi mini jagora kullayaumin.