K.Mag 8:10-11
K.Mag 8:10-11 HAU
Ka zaɓi koyarwata fiye da azurfa, Ka zaɓi ilimi fiye da zinariya tsantsa. “Ni ce hikima, na fi lu'ulu'ai, Cikin dukan abin da kake so, ba kamata.