YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 5:3-4

K.Mag 5:3-4 HAU

Leɓunan matar wani, mai yiwuwa ne, su yi zaƙi kamar zuma, sumbace-sumbacenta kuma su fi man zaitun taushi. Amma bayan an gama duka, ba abin da za ta bar maka sai baƙin ciki, da azaba.

Free Reading Plans and Devotionals related to K.Mag 5:3-4