YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 25:21-22

K.Mag 25:21-22 HAU

Idan maƙiyinka yana jin yunwa ka cishe shi, idan yana jin ƙishi ka ba shi abin sha. Za ka sa ya sha kunya, Ubangiji kuma zai sāka maka.