YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 1:28-29

K.Mag 1:28-29 HAU

Sa'an nan za ku kira gare ni, amma ba za ku same ni ba. Za ku neme ni a ko'ina, amma ba za ku same ni ba. Domin ba ku taɓa sanin amfanin ilimi ba, kun ƙi tsoron Ubangiji a kullum.