YouVersion Logo
Search Icon

Mat 6:9-10

Mat 6:9-10 HAU

Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka, “ ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama, A kiyaye sunanka da tsarki. Mulkinka yă zo, A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a Sama.

Verse Images for Mat 6:9-10

Mat 6:9-10 - Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka,
“ ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama,
A kiyaye sunanka da tsarki.
Mulkinka yă zo,
A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a Sama.Mat 6:9-10 - Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka,
“ ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama,
A kiyaye sunanka da tsarki.
Mulkinka yă zo,
A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a Sama.Mat 6:9-10 - Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka,
“ ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama,
A kiyaye sunanka da tsarki.
Mulkinka yă zo,
A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a Sama.