Bible App logo
Search Icon

Mat 4:3-4

Mat 4:3-4 HAU

Sai Mai Gwadawar nan ya zo, ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, ka umarci duwatsun nan su zama gurasa.” Amma Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa, “ ‘Ba da gurasa kaɗai mutum zai rayu ba, Sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga wurin Allah.’ ”

Verse Images for Mat 4:3-4

Mat 4:3-4 - Sai Mai Gwadawar nan ya zo, ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, ka umarci duwatsun nan su zama gurasa.” Amma Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa,
“ ‘Ba da gurasa kaɗai mutum zai rayu ba,
Sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga wurin Allah.’ ”Mat 4:3-4 - Sai Mai Gwadawar nan ya zo, ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, ka umarci duwatsun nan su zama gurasa.” Amma Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa,

Sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga wurin Allah.’ ”