YouVersion Logo
Search Icon

Mat 24:7-8

Mat 24:7-8 HAU

Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a kuma yi yunwa da raurawar ƙasa a wurare dabam dabam. Amma fa duk wannan masomin azaba ne tukuna.

Free Reading Plans and Devotionals related to Mat 24:7-8