YouVersion Logo
Search Icon

Yah 14:13-14

Yah 14:13-14 HAU

Duk abin da kuka roƙa da sunana kuma zan yi, domin a ɗaukaka Uban ta wurin Ɗan. Kome kuke roƙa da sunana, zan yi shi.”