YouVersion Logo
Search Icon

Ish 58:9

Ish 58:9 HAU

Sa'an nan za ku yi kira, ni kuwa zan amsa, za ku yi kuka, ni kuwa zan ce muku, ‘Ga ni.’ “Idan kuka kawar da karkiya daga cikinku, kuka daina nuna wa juna yatsa, da faɗar mugayen maganganu

Free Reading Plans and Devotionals related to Ish 58:9