YouVersion Logo
Search Icon

Ish 53:6

Ish 53:6 HAU

Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓata, Ko wannenmu ya kama hanyarsa. Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa, Hukuncin da ya wajaba a kanmu.

Verse Images for Ish 53:6

Ish 53:6 - Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓata,
Ko wannenmu ya kama hanyarsa.
Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa,
Hukuncin da ya wajaba a kanmu.Ish 53:6 - Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓata,
Ko wannenmu ya kama hanyarsa.
Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa,
Hukuncin da ya wajaba a kanmu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ish 53:6