Ish 52:14-15
Ish 52:14-15 HAU
Mutane da yawa suka gigice sa'ad da suka gan shi, Ya munana har ya fita kamannin mutum. Amma yanzu al'ummai da yawa za su yi mamaki a kansa, Sarakuna kuwa za su riƙe baki saboda mamaki. Za su gani su kuma fahimci abin da ba su taɓa sani ba.”





