YouVersion Logo
Search Icon

Ibr 10:26-27

Ibr 10:26-27 HAU

In kuwa mun ci gaba da yin zunubi da gangan, bayan mun yi na'am da sanin gaskiya, to, ba fa sauran wata hadaya domin kawar da zunubai, sai dai matsananciyar fargabar hukunci, da kuma wuta mai tsananin zafi, wadda za ta cinye maƙiyan Allah.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ibr 10:26-27