YouVersion Logo
Search Icon

Far 47:5-6

Far 47:5-6 HAU

Fir'auna ya ce wa Yusufu, “Mahaifinka da 'yan'uwanka sun zo wurinka. Ƙasar Masar tana gabanka. Ka zaunar da mahaifinka da 'yan'uwanka a ƙasa mai kyau, bari su zauna a ƙasar Goshen. In kuma ka san da waɗansu waɗanda suka dace a cikinsu, ka sa su su lura da shanuna.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Far 47:5-6