YouVersion Logo
Search Icon

Far 44:1

Far 44:1 HAU

Yusufu ya umarci mai hidimar gidansa, ya ce, “Cika tayakan mutanen nan da abinci iyakar yadda za su iya ɗauka, ka kuma sa kuɗin kowanne a bakin taikinsa

Free Reading Plans and Devotionals related to Far 44:1