YouVersion Logo
Search Icon

Far 39:11-12

Far 39:11-12 HAU

Amma wata rana, sa'ad da ya shiga cikin gida ya yi aikinsa, mazajen gidan kuma ba wanda yake gidan, sai ta kama rigarsa, tana cewa, “Ka kwana da ni.” Amma ya bar rigarsa a hannunta ya gudu ya fita.

Free Reading Plans and Devotionals related to Far 39:11-12