YouVersion Logo
Search Icon

Eze 37:4-5

Eze 37:4-5 HAU

Sai ya ce mini, “Ka yi annabci a kan ƙasusuwan nan ka faɗa musu su saurari maganata. Gama ni Ubangiji Allah zan hura musu numfashi, za su kuwa rayu.

Verse Image for Eze 37:4-5

Eze 37:4-5 - Sai ya ce mini, “Ka yi annabci a kan ƙasusuwan nan ka faɗa musu su saurari maganata. Gama ni Ubangiji Allah zan hura musu numfashi, za su kuwa rayu.