YouVersion Logo
Search Icon

Fit 21:23-25

Fit 21:23-25 HAU

Amma in wani lahani ya auku, to, sai a hukunta rai a maimakon rai, ido a maimakon ido, haƙori a maimakon haƙori, hannu a maimakon hannu, ƙafa a maimakon ƙafa, ƙuna a maimakon ƙuna, rauni a maimakon rauni, ƙujewa a maimakon ƙujewa.