YouVersion Logo
Search Icon

Fit 18:20-21

Fit 18:20-21 HAU

Ka koya musu dokokin da umarnan, ka nuna musu hanyar da ya kamata su yi. Ka kuma zaɓa daga cikin jama'a isassun mutane, masu tsoron Allah, amintattu, waɗanda suke ƙyamar cin hanci. Ka naɗa su shugabannin jama'a na dubu dubu da na ɗari ɗari, da na hamsin hamsin, da na goma goma.

Free Reading Plans and Devotionals related to Fit 18:20-21