YouVersion Logo
Search Icon

Fit 12:26-27

Fit 12:26-27 HAU

Sa'ad da 'ya'yanku suka tambaye ku, ‘Ina ma'anar wannan farilla?’ Za ku ce, ‘Hadaya ce ta Idin Ƙetarewa ga Ubangiji, domin ya tsallake gidajen Isra'ilawa a Masar, lokacin da ya kashe Masarawa, amma bai taɓa gidajenmu ba’ ” Sai jama'ar suka durƙusa suka yi sujada.